# Me ya sa sai yanzu sojojin Amurka ke ficewa daga Iraƙi bayan shekara 20? - BBC News Hausa

> A hukumance, janyewar sojojin na zuwa ne bayan wata yarjejeniya da aka cimma tsakanin ƙasashen biyu a shekara ta 2024 domin kawo ƙarshen Operation Inherent Resolve, wato aikin rundunar haɗin gwiya ƙarƙashin jagorancin Amurka da aka kafa domin yaƙi da ƙungiyar IS.

- Published: 2026-09-30T04:01:12.714Z
- Updated: 2026-09-30T04:01:12.714Z
- 1 source
- Topics: Science and technology
- Involves: Amurka, Iraƙi, Operation Inherent Resolve, Peshmerga

## How it developed

- 2026-09-30T04:01:12.714Z - BBC News Hausa: [Me ya sa sai yanzu sojojin Amurka ke ficewa daga Iraƙi bayan shekara 20? - BBC News Hausa](https://www.bbc.com/hausa/articles/cm0e3vle7jz0o)

Read it on FeedAtom: https://www.feedatom.com/stories/me-ya-sa-sai-yanzu-sojojin-amurka-ke-ficewa-a83gnpvf11gpk4mdi3ypgasgr
