# Wane ne Moussa Kaka, ɗanjaridar da ya yi ɓatan-dabo a jamhuriyar Nijar? - BBC News Hausa

> Kimanin wata guda kenan ba a ji ɗuriyar fitaccen ɗanjaridar nan na jamhuriyar Nijar ba, Moussa Kaka wanda ya bar ofishinsa zuwa gidansa da misalin ƙarfe 7 na yammacin ranar 31 ga watan Agustan 2026.

- Published: 2026-09-30T11:31:45.367Z
- Updated: 2026-09-30T11:31:45.367Z
- 1 source
- Topics: Politics
- Involves: Bacewar Moussa Kaka, Committee to Protect Journalists (CPJ), G25-Niger, Human Rights Watch, Juyin mulkin 26 ga Yulin 2023, Moussa Kaka, RTS (Radio Télévision Saraounia), Radio France Internationale (RFI), Reporters Without Borders (RSF), ba da rahotanni kan harkokin siyasa, tsaro, rikice-rikice masu ɗauke da makamai, da batutuwan mulki a Nijar da yankin Sahel

## How it developed

- 2026-09-30T11:31:45.367Z - BBC News Hausa: [Wane ne Moussa Kaka, ɗanjaridar da ya yi ɓatan-dabo a jamhuriyar Nijar? - BBC News Hausa](https://www.bbc.com/hausa/articles/cqkgw56gxjn0o)

Read it on FeedAtom: https://www.feedatom.com/stories/wane-ne-moussa-kaka-%C9%97anjaridar-da-ya-yi-%C9%93atan-cxre4jf670btylptu0l4v8oj6
