'Jihohin Najeriya 24 da ka iya fuskantar ambaliya a watan Oktoba' - BBC News Hausa
Cibiyar Gargaɗi Kan Ambaliyar Ruwa ta Ƙasa, wadda ke ƙarƙashin Ma'aikatar Muhalli ta Najeriya, ta yi gargaɗin cewa an za a iya samun ambaliya ruwa a jihohin ƙasar 24 cikin watan Oktoba mai kamawa.
BBC News Hausa1 个来源阅读 1 分钟归档于2026年9月29日
