Makamai: Waɗanne makamai ne Amurka ta girke a sararin samaniya? - BBC News Hausa
Amurka ta tabbatar cewa ta aika da makamai zuwa sararin samaniyar duniya, wani mataki da ke nuna, a karon farko ƙasar ta amince a hukumance cewa tana da makaman da za su iya kai hari a sassan duniya daga sararin samaniya.
BBC News Hausa1 个来源阅读 1 分钟归档于2026年9月17日
