跳到正文

Najeriya

涉及Najeriya的每条新闻,按来源相互佐证的程度排序。

这是通用信息流,没有按你的偏好调整。 登录以定制你的信息流

Ko lantarki Najeriya ya bunƙasa a lokacin Tinubu? - BBC News Hausa

'Tinubu ya shaida wa 'yan Najeriya a lokacin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na 2023 cewa, kada ku zaɓe ni a karo na biyu idan na gaza samar da wutar lantarki,' a cewar sanarwar.

BBC News Hausa1 个来源阅读 1 分钟

Abu huɗu da suka sauƙaƙa rayuwar ƴan Najeriya bayan ƴancin kai - BBC News Hausa

A ranar 1 ga Oktoba na shekarar 1960 ce Najeriya ta samu ƴancin kai daga hannun turawan Birtaniya bayan kwashe shekaru ƙasar da ƴan ƙasar suna ƙarƙashin mulkin mallaka.

BBC News Hausa1 个来源阅读 1 分钟

UNGA: Buƙatu 7 da Najeriya ta miƙa a taron Majalisar Ɗinkin Duniya - BBC News Hausa

Kujerun dindindin a majalisar tsaro: Najeriya na neman a bai wa Afirka kujeru biyu na dindindin a kwamitin tsaro na majalisar, tare da dukkan hakkokin da sauran mambobin dindindin ke da su, da kuma kujeru biyar wadanda ba na dindindin ba.

BBC News Hausa1 个来源阅读 1 分钟

Abubuwa 7 da aka haramta wa ƴansanda game da siyasa - BBC News Hausa

Sashe na 214 na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999 ne ya kafa rundunar ƴan sandan Najeriya, tare da ba ta ikon gudanar da ayyukan tabbatar da tsaro a faɗin ƙasar.

BBC News Hausa1 个来源阅读 1 分钟

Zaɓen Najeriya 2027: Tasirin Kudu maso kudu a siyasar Najeriya - BBC News Hausa

Yankin Kudu maso kudancin Najeriya dai na da jihohi shida kamar yadda muka ambata da farko waɗanda kusan duk wani ɗan takarar shugaban ƙasa ke neman ganin ta ya samu yawan ƙuri'u daga can.

BBC News Hausa1 个来源阅读 1 分钟

你已经看完了。

    Cookie

    我们不用 Cookie 统计访问。会设置 Cookie 的分析工具,只在您允许后才运行。