Abubuwa 7 da aka haramta wa ƴansanda game da siyasa - BBC News Hausa
Sashe na 214 na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999 ne ya kafa rundunar ƴan sandan Najeriya, tare da ba ta ikon gudanar da ayyukan tabbatar da tsaro a faɗin ƙasar.
BBC News Hausa1 source1 min readFiled September 22, 2026
