Matsaloli 5 da suka hana Najeriya zama giwar Afirka - BBC News Hausa
A wannan lokacin kuma, ACLED ta yi ƙiyasin mutum 21,504 sun rasa rayukansu sakamakon abubuwan da aka ayyana a matsayin faɗace-faɗace da hare-hare da sauran matsalolin tsaro.
BBC News Hausa2 sources1 min readFiled October 2, 2026
