Me ya sa sai yanzu sojojin Amurka ke ficewa daga Iraƙi bayan shekara 20? - BBC News Hausa
A hukumance, janyewar sojojin na zuwa ne bayan wata yarjejeniya da aka cimma tsakanin ƙasashen biyu a shekara ta 2024 domin kawo ƙarshen Operation Inherent Resolve, wato aikin rundunar haɗin gwiya ƙarƙashin jagorancin Amurka da aka kafa domin yaƙi da ƙungiyar IS.
BBC News Hausa1 source1 min readFiled September 30, 2026
