NSCDC: 'Fitsari da gumi muka riƙa sha a inda aka tsare mu a Neja' - BBC News Hausa
Daga baya, aƙalla mutum 37 da aka tsare sun mutu, kamar yadda gwamnan jihar Neja, Umaru Bago, ya bayyana, inda ya ce mafi yawansu matasa ne masu ƙarancin shekaru.
BBC News Hausa3 sources1 min readFiled September 22, 2026
