Shugaba Tinubu ya nemi a gudanar da sahihin bincike kan mutuwar matasa 37 a jihar Neja - BBC News Hausa
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gudanar da cikakke kuma sahihin bincike, game da mutuwar mutanen da ake zargin suna hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba, wadanda hukumar Sibil Defens ta tsare a birnin Minna na jihar Neja.
BBC News Hausa2 sources1 min readFiled September 19, 2026
