Su wane ne za su ci gajiyar tallafin N50,000 na gwamnatin Najeriya? - BBC News Hausa
Ministan ya ce NERSI wani ɓangare ne na shirye-shiryen tallafa wa jama'a na gwamnatin tarayya da ake da su, yayin da zai taimaka wajen ƙarfafa samar da daidaiton tattalin arziki.
BBC News Hausa2 sources1 min readFiled November 4, 2026
