UNGA: Buƙatu 7 da Najeriya ta miƙa a taron Majalisar Ɗinkin Duniya - BBC News Hausa
Kujerun dindindin a majalisar tsaro: Najeriya na neman a bai wa Afirka kujeru biyu na dindindin a kwamitin tsaro na majalisar, tare da dukkan hakkokin da sauran mambobin dindindin ke da su, da kuma kujeru biyar wadanda ba na dindindin ba.
BBC News Hausa1 source1 min readFiled September 25, 2026
