Wane ne Moussa Kaka, ɗanjaridar da ya yi ɓatan-dabo a jamhuriyar Nijar? - BBC News Hausa
Kimanin wata guda kenan ba a ji ɗuriyar fitaccen ɗanjaridar nan na jamhuriyar Nijar ba, Moussa Kaka wanda ya bar ofishinsa zuwa gidansa da misalin ƙarfe 7 na yammacin ranar 31 ga watan Agustan 2026.
BBC News Hausa1 source1 min readFiled September 30, 2026
