Yadda wasu 'yan jam'iyyar APC 8 suka sauya sheka a jihar Zamfara - BBC News Hausa
A Najeriya jam'iyyar APC mai mulki a jihar Zamfara na ci gaba da fuskantar wata sabuwar rigima bayan da wasu 'yan majalisar dokokin jihar har takwas suka sanar da canza sheka daga jam'iyyar.
BBC News Hausa1 source1 min readFiled October 5, 2026
