Zaɓen Najeriya 2027: Fitattun matan da ke takarar majalisar dattawan Najeriya a zaɓen 2027 - BBC News Hausa
Aƙalla 22 mata ne suka bayyana a cikin jerin sunayen da INEC ɗin ta wallafa da sunan ƴantakarar majalisar dattawa a 2027.
BBC News Hausa1 source1 min readFiled September 17, 2026
