Zaɓen Najeriya 2027: Tasirin Kudu maso kudu a siyasar Najeriya - BBC News Hausa
Yankin Kudu maso kudancin Najeriya dai na da jihohi shida kamar yadda muka ambata da farko waɗanda kusan duk wani ɗan takarar shugaban ƙasa ke neman ganin ta ya samu yawan ƙuri'u daga can.
BBC News Hausa1 source1 min readFiled September 17, 2026
